Tuesday, May 19
Shadow

Mun yi Namijin kokari wajan kubutar da Daliban jihar Kebbi, Ina jinjinawa jami’an tsaron mu>>Inji Ministan Tsaro, Bello Matawalle

Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya bayyana cewa, sun yi kokari sai wajan nasarar kubutar da daliban makarantar MAGA na jihar Kebbi.

Ya bayyana cewa, yana jinjinawa jami’an tsaro kan namijin kokarin da suka yi wajan wannan nasara da aka samu.

Yace sun gudanar da aikinne bisa umarnin shugaban kasa Bola Tinubu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Da Sheikh Salihu Zaria zai daina Tiktok da matsalar Tiktok ta zo karshe saboda duk wata fitsararriya da muryarsa take amfani>>Inji Baffa Hotoro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *