Sunday, October 25
Shadow

Kalli Bidiyon yanda kudan zuma ta shiga masallaci ana tsaka da sallah

Wannan Bidiyon yanda kudan zuma ya shiga masallacin jima’a na Auchi jihar Edo kenan.

Masallata da yawa sun tsere daga masallacin saidai rahotanni sun ce babu Wanda ya jikkata.

https://www.youtube.com/watch?v=xASMUTZGgsw?si=3PGfM7bgMIAuTVQ4

Lamarin ya baya mamaki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Da Duminsa: Tsorone yasa na ce zan auri 'YarGuda, Na fasa, abokaina sun fara min dariya>>Inji Maiwushirya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *