Wednesday, April 29
Shadow

Na talauce bani da kudi, kuma na sauka daga shugabancin Najeriya da mutunci na saboda ban karbi cin hanci gurin kowa ba>>Tsohon Shugaban kasa, Buhari

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, ya talauce bashi da kudi.

Ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Garba Shehu inda ya kara da cewa kuma ya sauka daga mulki da mutuncinsa saboda bai karbi cin hanci daga girin kowa ba.

Garba Shehu ya bayyana hakane yayin ganawa da manema labarai a yayin da yake kaddamar da wani littafi kan irin abinda ya fuskanta lokacin yana aiki da shugaban kasa.

Garba yace dalilin da yasa shugaba Buhari baya hira da ‘yan jaridu shine yana son aikinsa ne ya rika amfanar da mutane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mu a wajan mu duk malamin da ya je gaisuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi ko ya aika sakon ta'aziyya to munafiqi ne kuma ba Ahlussunah bane>>Inji Malam Sagir

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *