Thursday, October 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda magidanci ya kama matarsa da kwarto a mota

Wani magidanci daga Arewacin Najeriya ya tare wata mota ta hanyar shiga gaban motar inda ya bayyana cewa, matarsa ce a cikin motar tare da kwartonta.

Jama’a sun taru inda daga baya jami’an tsaro suka isa wajan.

An ga Mijin matar da wanda yake zargi da neman matarsa suna musayar zage-zage.

Bidiyon lamarin ya karade kafafen sada zumunta inda akai ta tafka Muhawara.

Karanta Wannan  TΓ shΓ¬n BΓ²m Ya Raunata Yara Sama da 5 a Garin Mafa Dake Jihar Borno, daya hannunsa ya cire

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *