Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Mamakin Najeriya Davido ya chashe a kasar Saudiyya a daren jiya

Tauraron mawakin Najeriya, Davido ya yi waka da rawa a Jidda dake kasar Saudiyya.

Bidiyon ya nuna mutane sun taru sosai sun kalli wasan na Davido.

https://twitter.com/hypetribeng/status/1999271976670757116?t=ZYxBXsQhhWCbYgvfGa173w&s=19

A baya kamin wasan, An ga Davido sanye da jallabiya yana Larabci.

Yace yama canja suna zuwa Dauda.

Karanta Wannan  Dangote ya shiga cikin mutane 100 da suka fi bayar da taimako a Duniya inda yake bayar da kyautar Naira Biliyan 50 duk shekara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *