Wednesday, October 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Aka ga Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf na raba kwanon cin abinci

An hangi gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf na raba Kwanukan cin abinci a wajan wani taro.

Da yawan mutane kansu ya daure inda suka rika tambayar ko menene dalilin hakan?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wallahi muddin muna da rai Farfesa Isa Ali Pantami ba zai zama gwamnan Gombe ba>>Inji Alhaji Anisee

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *