Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda mata suka kama wani namiji dake shigar mata yana zama cikinsu a matsayin mace

Wannan wani gidan haya ne irin me mutane da yawa dinnan.

A ciki aka samu wani namiji dake shigar mata, kowa yayi tsammanin macene shi.

Dubunsa ta cika matan gidan sun kamashi.

Sun ce haka yake shiga cikinsu, ko kaya zasu saka haka suke tubewa a gabansa tsammaninsu shi namacene.

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya da hadin kan kasar China zata tayar da kamfanin karafa na Ajakuta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *