Tuesday, September 22
Shadow

Wai ina Kunyar matasan Arewa take? Matashi yanawa wannan Budurwar da ya kai dakin Otal Bidiyo yace kuma tana yawan dora wa’azi a Status dinta na WhatsApp

Wannan wani matashine da ya dauki hankula me suna Frosh kid bayan da ya kai Budurwa dakin Otal.

Ya rika mata Bidiyon yana fadar cewa irintane masu saka Bidiyon wa’azi a Status dinsu na WhatsApp.

Saidai ta juya ta rufe fuskarta.

Da yawa dai sun yi Allah wadai dashi inda suke cewa wannan tozarcine na ya mata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Cristiano Ronaldo ya bar filin wasa cikin hawaye bayan da Spain ta core Portugal daga World Cup

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *