
Bidiyon yanda wasu matan yarbawa a legas suka hana dan NEPA yanke musu wuta ya dauki hankula sosai.
An ga dan NEPAN na shirin hawa saman Pol ya yanke wuta amma matan suka ce basu yadda ba, dole ya hakura.
A wani Bidiyon na daban kuma wanda ke da alaka da wannan an ga dan NEPA din ya hau saman Pol amma aka kado dashi kasa.,