
Matasa da suka je neman aikin soja amma basu yi nasarar tsallake tantancewar daukar aikin ba na ta nuna fushinsu a kafafen sada zumunta.
Matasan daban-daban ne suka yi Bidiyon wasu suna zage-zage wasu kuma na nuna rashin jin dadinsu game da rashin adalcin da duke zargin an musu.
Ga Bidiyon su kamar haka: