Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda matasan yarbawa suka rika rokon Shahararren me amfani da Kafar Sada zumunta na Amurka, Ishowspeed kudi yayin da ya kawo ziyara Najeriya

Bidiyon matasan Yarbawa na rokon Shahararren me amfani da kafafen sadarwa na kasar Amurka, Ishowspeed da ya kawo Najeriya kudi ya dauki hankula.

An gansu suna bin motarsa suka mika masa hannu suna cewa ya basu kudi.

Lamarin ya jawo musu suka sosai inda da yawa ke cewa sun jawowa Najeriya abin kunya a Idon Duniya.

Karanta Wannan  Mùtùwàr 'yan Kwallon Kano, da Mùtùwàr mutane a Ambaliyar ruwan Jihar Naija, Kunki dakar mataki, kun bari mutane na ta mùtùwà>>Atiku Abubakar ya caccaki Gwamnatin Tinubu

Wasu ‘yan Arewa sun rika cewa, kada wani ya kara zagin Arewa da cewa suna da Almajirai mabarata, tunda dai ta bayyana kowa yana roko.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *