Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda mawakin Najeriya Asake ya raba tallafin kayan abinci a Saudiyya ga mabukata

Tauraron mawakin Najeriya, Asake kenan a wannan Bidiyon inda ya raba kayan abinci ga mabukata a kasar Saudiyya.

Asake dai ya je Aikin Umrah ne shi da mahaifiyarsa kuma lamarin ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwa.

Karanta Wannan  HOTUNA: Yadda aka gudanar da jana'izar manyan kwamandojin Iran da hare-haren Isra'ila ya kashe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *