Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Mbappe da Hakimi suke Chasu bayan kammala World Cup

An hangi Hakimi da Mbappe a wani gidan rawa suna chasewa bayan kammala wasan World Cup.

Faransa ta kai wasan kusa dana karshe inda kasar Spain ta cireta.

Sai kuma Itama Morocco an cireta.

Karanta Wannan  Wannan Bidiyon na Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija Osi ya dauki hankula sosai inda mutane ke cewa san bai dace ba saboda ya nuna Tsyraicinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *