Thursday, April 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Me mota ya daga gilas ya mqtsey hannun dansanda dake kokarin shigar masa mota

Wannan wani me mota ne da ya matse hannun wani dansanda dake kokarin shigar masa mota ta hanyar daga gilashin motarsa.

Lamarin ya dauki hankula a kafafen sadarwa inda wasu ke cewa hakan yayi wasu kuma ke cewa bai kyauta ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Gwamna Abba Kabir Yusuf yace Najeriya, aka ce masa sai Kwankwaso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *