Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon yanda MofyAlgaita ta kai ziyara Titin Audi bako inda mata dake yawon bariki ke tsayawa a bakin titi da dare

Mofyalgaita ta kai ziyara Titin Audu Bako inda mata masu yawon bariki ke tsayawa a bakin titi.

Ta bayyana takaici da abinda ta gani inda ta yi kira ga Hukumomi dasu dauki matakin hana wannan rashin tarbiyyar.

@moofyalgaita001

A garin Abban kanawa yara kanana ke karuwanci kuma manya suna wucewa suna ganinsu.Zuwaga kwamishinan yan sanda Sir Adamu Bakori…Kafin kabar garin KANO ya kamata ka kawo karshen wannan abun.#Fyp #viral #Moofy #kano #viralpost

♬ original sound – moofyalgaita001
Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMINSA: Jami'ar kimiyya da Fasaha ta Aiko Ɗangote ta karrama sanata Rabi'u Kwankwaso da digirin girmamawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *