Wednesday, September 9
Shadow

An gano Wasu na shirin Shyekye Atiku Abubakar da Peter Obi

Babban limamin Kirista, Primate Elijah Ayodele ya bayyana cewa, An masa wahayin wasu na shirin Shyekye Atiku Abubakar da Peter Obi.

Ya bayyana hakane a shafinsa na X saidai be bayyana su wanene ke shirin yin wannan aika-aika ba.

Ya baiwa su Atiku Abubakar shawarar su dauki matakin tsaro dan hana hakan faruwa.

Karanta Wannan  Kasar Indonesia ta kama baturiyarnan 'yar kasar Ingila da ta aikata Alfasha da maza dubu daya a cikin awanni 12 zata koreta daga kasarta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *