Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon yanda mutanen gari suka daka wawa a wajan taron yakin neman zaben shugaba Tinubu a jihar Bayelsa

Bidiyon ya bayyana kan yanda mutane suka daka wawar fastoci da katakan da aka yi amfani dasu a wajan taron yakin neman zaben shugaba Tinubu a jihar Bayelsa.

Bidiyon da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga mata da maza na wawar fastocin da katakan kowa yana daukar nasa.

Lamarin ya jawo zazzafar muhawara.

Karanta Wannan  Idan kasan Mota Toyota Corolla kake Tukawa, inka ganni a hanya karka sake ka kulani dan na fi karfika>>Inji Fatima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *