Thursday, August 20
Shadow

Kalli Bidiyon yanda na kama Mijina dan kanwar Kishiyata suna abinda bai dace ba

DJQ7D5A2RBQHJMLPRFF3BMX2WM

Wata matar aure, ta bayyana cewa ta kama mijinta da kanwar kishiyarta suna aikata abinda bai dace ba.

Shine tace bata son ta gayawa ‘yan uwa a rika mai kallon wanda bashi da kunya.

Ta fito tace tana neman shawarar me ya kamata tayi.

Karanta Wannan  Wasu bala'o'i sun aukawa kasar Amurka inda A birnin Los Angeles aka yi girgizar kasa, a South Carolina gobarar daji ce ta kunno kai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *