Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Rarara da ‘ya’yansa suke wasa

Bidiyon ya bayyana yanda Tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara tare da iyalinsa suke wasa a wani wajan wasan Yara.

An ga Rarara suna guje-guje suna hawa abubuwa masu tsawo tare da yaran nasa.

Lamarin ya kayatar.

@rararaaide

Abdul Yayima Daddy 2:0😀❤️ @Dauda Kahutu Rarara @Aishatulhumairah @AL-HIKIMAH

♬ original sound – Mubarak Dabai
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na kamu da son wata Kirista, kuma dana shi dalibin Shehu Ibrahim duk inda ya shiga sajewa yake, idan ya shiga cikin Kiristoci shima sai ya zama Kirista saboda dama Kiristan ne>>Inji Alhaji Anisee

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *