Thursday, September 17
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Yau Laraba

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Laraba, 19 ga watan Augusta na shekarar 2026 ta kamane akan Naira N1,350.24 akan kowace dala.

Farashin kasuwar bayan Fage ta Kano, Abuja, Lagos da fatakwal kuwa, ya kamane akan Naira N1,405 zuwa Naira N1,415

Karanta Wannan  Addu'o'in mu ne yasa darajar Naira bata fadi aka rika sayar da dala daya akan Naira dubu 10,000 ba>>Inji Pasto Adebayo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *