Saturday, April 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Rarara ya shiryawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bikin murnar zagayowar ranar Haihuwarsa (Birthday)

Tauraron mawakin Hausa, Dauda Kahutu Rarara ya shiryawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu gagarumin bikin zagayowar ranar Haihuwarsa.

An ga Rarara tare da mukarrabansa suna yanka Kek.

Sannan an ji har waka ya masa.

@anasmairarar

@Dauda Kahutu Rarara @Aishatulhumairah @AL-HIKIMAH @A.A.Bash @DAN MALAM @Mubarak Dabai @SARKI👑 MAI ALLAH✅

♬ original sound – ANAS MAI RARARA🎵🎵🎤
Karanta Wannan  Na yi kokari a yanzu duk talaucin talaka yana cin shinkafa a gidanshi>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *