Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Ruwan Dam din Suleja ya tafi da wani matashi da suka je wanka

Wani Bidiyo da ya nuna wani matashi yana wanka a Dam din Suleja amma ruwa ya tafi dashi ya dauki hankula

An ga yanda matashin ya fada ruwa kuma ruwan ya tafi dashi abokansa na ta salati.

Karanta Wannan  Allah Sarki, Kalli Bidiyon: A yayin da Sarki Sanusi yasa aka kawo mai Mal. Haruna da akawa iyalansa aika-aika fada ya masa Gaisuwa, shi kuwa Sarki Aminu Tashi yayi ya je har gida yawa Malam Haruna ta'aziyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *