Monday, October 26
Shadow

MofyAlgaita ta dauki Hankula bayan sakin Bidiyon kunshinta

Tauraruwar me fassara, MofyAlgaita ta dauki hankula bayan sakin wani Bidiyo na kunshin da ta yi.

A Bidiyon, An ga Mofy ta nunawa masoyanta Kunshin da ta yi inda take cewa, masu kunshi ba zasu sake cin kudin kunshinta ba.

Tace da kanta zata rikawa kanta.

Saidai wani abu daban ya dauki hankulan mutane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Wani Asibiti a kasar India suka yi amfani da tsohon shugaban Najeriya, Abdulsalam Abubakar suka yi tallar Asibitin su

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *