Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Inyamurai ‘yan kasuwa daga jihar Anambra sun saiwa shugaba Tinubu Motocin yakin neman zabe

Wannan Inyamurai ne ‘yan kasuwa daga jihar Anambra suka saiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu motocin yakin neman zabe.

An ga motocin dauke da hotunan shugaba Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima da dan shugaban kasar, Seyi Tinubu.

Lamarin dai ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa, ba da yawunsu ba aka yi.

Karanta Wannan  Ka rage yawan cin Bashi>>IMF ta gargadi shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *