Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya fara zuwa aji a jami’ar Northwest University, Kano bayan da suka bashi Admission na karatun Shari’ar Musulunci

Bidiyon ya bayyana inda aka ga me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya halarci lecture a ajin jami’ar Northwest University, Kano.

https://twitter.com/i/status/2013580851003478041

A baya dai rahotanni sun bayyana cewa, jami’ar ta baiwa Sarki Sanusi Admission na karatun Shari’ar Musulunci data gargajiya.

Lamarin dai ya dauki hankula sosai inda ake ta mamaki.

Karanta Wannan  A watan Maris matasa masu bautar kasa zasu fara karbar Alawus din Naira dubu 77>>Inji NYSC DG

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *