Sunday, September 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Sheikh Akali Zaria ya cire Rawaninsa ya sakawa me yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Usman Me Dubun Isa

A yayin da Usman Me Dubun Isa yake yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) A gidan Abubakar Dan Gaske, Sheikh Salihu Zaria ya tashi ya cire rawanin kansa na dora masa.

Hakanan ya cire agogon hannunsa ya sanyawa Usman.

Wajan ya cika da shewa da kabbara a yayin da malam yake hakan.

@naseer_isyaku

#annabimuhammadurasulillah #annabimuhammadurasulillah #Sunnah #arab @ALH. A SADIQ DANGASKE 01 @DAN GASKE MEDIA TEAM ZARIA ZON @πŸ•‹ REAL EMRAAN πŸ•‹ @auwal_p.r.o_maidubun_isa @TAUHID

♬ original sound – NASEER_MEDIA_01πŸ“ΈπŸŽ™οΈπŸ’―

Karanta Wannan  Ku Godewa Allah: Rababa muke sayar muku da man fetur idan aka kwatanta da farashin man fetur din a sauran kasashen Africa>>Dangote ya gayawa 'yan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *