Sunday, September 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamnan jihar Oyo ya siyo jiragen sama na leken Asiri guda 2

Gwamnatin jihar Oyo ta siyo Jiragen sama marasa matuki 2.

Gwamnan jihar, Seyi Makinde ya karbi jiragen inda yace za’a yi amfani dasu ne wajan inganta tsaro a jihar.

Rahotanni sun bayyana cewa an siyo jiragenne akan Naira Biliyan 7.76.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Lokacin Muna Yara idan Kirsimeti tazo, gida-gida muke bi muna neman inda aka fi bayar da shinkafa da nama me yawa>>Inji Gwamnan Kaduna, Uba Sani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *