An ga Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi rawar Omologo a jihar Jigawa wajan yakin neman zabensa.
A yaune shugaban ya kai ziyara ta farko jihar jigawa tun bayan hawansa mulki.
Kuma ya kaddamar da wasu ayyukan Gwamnatin jihar.