Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon da Duminsa: Lamura ba dadi a wajan yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a jihar Jigawa inda aka ga Fastoci sun fadi kasa

Rahotanni sun ce an samu abinda ba’a so a waja yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a jihar Jigawa.

Inda aka ga wasu fastocin siyasa sun fado kasa.

A yaune dai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ke taron yakin neman zabe a jihar ta Jigawa.

https://twitter.com/NuhuSada0/status/2120124861116776681?a=5vO3v4GmHSRTj52wY1U&s=19
Karanta Wannan  An shiga rudani a jami'iyyar APC, hankalin kowa ya tashi yayin da ake rade-radin gwamnan Jihar Kebbi zai fice ya koma PDP bayan Atiku Abubakar kamin zaben 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *