
Shugaban kasar Iran ya dauki hankula sosai a waja bikin zagayowar ranar samun ‘yancin kasar China inda aka ga yaki amincewa ya gaisa da matar shugaban kasar Chinan duk da ta mika masa hannu.
Hakan ya farune yayin da shugaban kasar Chinan yake musu maraba da isa kasar wajan bikin.
Hakanan itama matarsa taki amincewa ta gaisa da shugaban kasar China din.
Mutane da yawa sun musu addu’a da fatan Alheri dayawa kuma sun nuna jin dadinsu.
Lamarin ya kayaar sosai