Thursday, July 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Sojoji suka rikawa wasu matasa da ake zargi da Sàtàr Kaza Gwale-Gwale

Wasu sojojin Najeriya sun bayyana a wani Bidiyo sunawa wasu matasa gwale-gwale saboda zargin satar kaza.

Bidiyon lamarin ya karade kafafen sada zumunta inda akaita bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Wasu sun goyi bayan sojojin inda wasu kuma ke cewa ga Tshàgyèràn Dhàjì can suna cin karensu ba babbaka.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Fasto da ya lura mata na zuwa cocinsa sanye da riga kawai babu rogar Mama a ciki ya raba musu rigar maman saidai yace ba zasu tafi da ita gida ba, da an gama zaman cocin su cire su aje mai kayansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *