Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Wai me yasa Musulmai kuke haka ne? Wata matashiyar Kirista ta nuna bacin rai bayan tarar da ana sallah akan Titi

Wata matashiyar Kirista ta dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan da aka tsayar da motarsu yayin da ake sallah akan Titi.

Ta dauki Bidiyo tana waya tana fadar cewa hakan bai dace ba, inda suma Kiristoci zasu yi hakan yaya kenan?

Ta yi fatan cewa, Allah yasa sallar da suke ta zama sanadiyyar kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya.

Karanta Wannan  Jami'n Dan Sandan Nijeriya Ya Rasa Ŕansa, Inda Wata Mota Ta Yi Çìki Da Shi A Shingen Bincike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *