
Wani Bidiyo ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ga sojoji na dukan wasu ‘yansanda hadda kwace musu Bindiga.
An ga daya daga cikin ‘yansandan na kuka.
Rahotanni dai yace ‘yansandan sun kama wani soja ne akan cewa bai basu cin hanci ba inda suka lakada masa dukan tsiya.