Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad ya kira wani dan Tiktok ya yi masa zagin cin mutunci saboda yace a daina kallon Fim dinsa tunda basu da kishin Yankinsu

Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad ya kira wani dan Tiktok inda yace ya ,zageshi.

An ji a muryar da dan Tiktok din ya saka Lawal Ahmad na cewa me ya masa sannan suka kare da zagin Juna.

Dan Tiktok din dai ya bayyana cewa saboda Bidiyon da yayi ne yace kar a kalli Fim din Lawal Ahmad shiyasa dan fim din ya kirashi yana zagi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Gwanin Ban tausai: Yanda wani dan siyasa ya auri diyata ba da son raina ba, abokinsa kuma ya rika neman matata da Alfasha>>Inji Wannan tsohon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *