Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Irin kokarin da golan Cape Verde yayi a wasansu da Spain

Golan Cape Verde, Vozinha duda yana dan shekaru 40 yayi kokari sosai a wasansu da kungiyar kwallon kafa ta kasar Spain a gasar cin kofin Duniya da ake Bugawa a kasar Amirka.

Golan na ta shan yabo saboda yawan kwallayen daya tare.

Hakanan Kasar ta Cape Verde wanda wannan shine wasanta na World Cup na farko a Tarihi, ta bayar da mamaki saboda yanda suka rike Spain suka yi draw.

https://twitter.com/i/status/2066582301757116532
Karanta Wannan  Kalli Hotuna yanda dan bautar kasa ya rame bayan shekara daya saboda wahalar Gwamnatin Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *