Tsageran IPOB dake son kafa kasar Biafra sun tarwatsa wani shingen sojoji dake kan titin Umuokpara – Onuimo.
An gansu suna harbi a iska da ture duk wani shinge da sojojin suka saka a wajan.