Monday, October 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da matarsa suka sumbaci juna a kotu

Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana a kotu Tare da matarsa, inda aka ga sun sumbaci juna kamin fara zaman kotun.

Ana ci gaba da Sauraren shari’ar lekan Asirin da ake zargin El-Rufai da yiwa wayar me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu.

Karanta Wannan  Ahmed XM Ya Rabu Da Matarsa Ta Farko "SOPHIE AUTA", Ji Ainahin yanda ta kaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *