
Matashiya Zee Gombe dake Tallata dan takarar Gwamnan jihar Gombe a jam’iyyar PDP, Farfesa Isa Ali Pantami, ta bayyana cewa yanzu ta gama da mijin wata ya sallameta
Sannan taa jiye lamba inda tace mijin wata gata available, a karshe taje duk wacce bata nema da mijin wata ta yi kuskure dan ita gashi mazan wasu nata kashe mata kudi