Monday, November 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tsohon shugaban APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ke chasewa a wajan yakin neman zabe

Tsohon shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje kenan yake chasewa a wajan yakin neman zaben jam’iyyar APC.

An ganshi yana ta taka rawa a wajan.

Karanta Wannan  Matasa ga dama ta samu: Hukumar sojojin Najeriya ta sanar da shirin daukar Sabbin sojoji har guda dubu ashirin da hudu dan magance matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *