Monday, November 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata da HISBAH ta kama bayan data ce ita so take HISBAH su kamata dama ta dade bata ci Burodi ba

Nan wata matashiyace da Hukumar HISBAH suka kama bayan da tace so take HISBAH su kamata dama ta dade bata ci Burodi ba.

An ga HISBAH bayan kamata sun tasa mata Burodi a gabanta.

Karanta Wannan  A yau ne ake sa ran shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai je Kano da yin gaisuwar Aminu Dantata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *