A hawan da Sarki Aminu Ado Bayero yayi jiya a Kano, An ga tsuntsaye sun fito suna ta shawagi a samansa.
An ji masoyansa na fadin Tsuntsaye ma sun shaida sarkin gaskiya