Monday, September 28
Shadow

Zan sake zaben Tinubu>>Inji Wannan tsohuwar

Hujjata ta sake zaben Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a zaben 2027 itace abinci ya sauko.

Ana sayen masara dubu ukku, yanzu dari takwas ake saye.

Shinkafa ana saye dubu biyar yanzu dubu biyune.

Maganar matsalar tsaro a Zamfara da Katsina da sauransu duk wanda ya rasu lokacinsa ne yayi.

Babu sakacin Gwamnati

Inji wannan tsohuwar

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Garzali Miko ya dauki hankula saboda bin kwanukan mutane yana cin saura abinci a wajan biki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *