
Me wasan barkwanci, Umar Bush kenan a wannan bidiyon inda ya hadu da dan shugaban kasa, Seyi Tinubu.
Dan shugaban kasar, ya je Kano inda yayi buda baki da matasa sannan ya je Kaduna inda ya baiwa mabukata abincin shan ruwa a masallacin Sultan Bello.