Wannan wani Bafulatanine da aka sacewa shanu inda aka ga yana ta kuka yana korafi.
Yace shanun da aka sace masa suna da yawa, Sannan ya kaiwa ‘yansanda korafi sun kasa dawo masa da shanunsa.
Da yawa dai sun tausaya masa.