Wannan wata mata ce da aka ga tana buga Pure Water a gida ta hanyar da bashi da tsafta.
Da yawa dai sun yi fatan Allah ya tsaremu sannan sun yi kira ga hukumomin da abin ya shafa su dauki mataki.