Monday, September 7
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani barawo me Qarfin Hali ya sace Tirela guda ta Rake zai gudu, saidai wani soja ya Hhàrbì tayar motar

Wannan Bidiyon wani Barawo ne da ya sace motar Tirela guda zai gudu.

Saidai wani Hazikin soja ya harbi tayar motar inda hakan yayi sanadiyyar faduwar motar.

Daga baya dai an kama barawon.

Karanta Wannan  Wani na Kusa da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi magana kan Malamin da aka ce yana son auren Hajiya A'isha Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *