
Wani dan majalisar kasar Amurka, Bill Huizenga ya zubar da hawaye saboda tausayawa Kiristoci wanda a cewarsa ake Mhuzghunawa a Najeriya.
Ya zargi Gwamnatin Najeriya da kin yin abinda ya dace dan magamce matsalar.
Dan majalisar me suna Bill Huizenga ya dauki hankula musamman a tsakanin Kiristoci.