Monday, September 28
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani dan Najeriya ya koma Kango da zama bayan da kudadensa da ya zuba a harkar Forex suka lalace

Wannan wani dan Najeriya ne da ya koma Kango da zama bayan da kudaden da ya zuba a harkar Forex suka lalace.

An ga Bidiyon yanda dakin da yake ciki ruwa ya maye shi.

Da yawa sun tausayawa yanayin da yake ciki.

Rahotanni sun ce kudaden da ya tafka Asara sun ka Naira Miliyan 20 a harkar Forex din.

Karanta Wannan  Idan PDP ta yi nasarar shawo kan tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya tsaya takara a 2027, babu wanda zai iya kayar dashi>>Sule Lamido

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *