Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Akwai ‘ya’yan Itatuwa irin na gidan Aljannah a gidana>>Inji Gfresh Al-amin

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, akwai ‘ya’yan Itatuwa irin na gidan Aljannah a gidansa.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi bayan aurensa inda yake bayyana irin katan alatun dake gidansa.

Ya bayyana cewa akwai kwanciyar hankali a gidansa.

Gfresh ya bayyana cewa kuma ya gayawa matarsa irin sana’arsa kuma ta amince.

https://www.tiktok.com/@sarkidonamanarmatch/video/7581616655982169400?_t=ZS-924TqGMqD2X&_r=1
Karanta Wannan  Kaso 90 cikin 100 na Kiristocin da ake ķķàshèwà a Duniya a Najeriya ake ķķàshèsu, Najeriya ta kasa baiwa Kiristoci kariya dan haka zamu Kakaba mata Takunkumi>>Inji Kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *