
Wani dan siyasa ya sha da kyar a hannun Talakawa a jihar Kaduna.
A Bidiyon da aka ga yana ta yawo a kafafen sadarwa, an ga mutane ma ta jifarsa suna fadar cewa bama yi.
A makon da ya gabata dai Hutudole ya kawo muku Rahoton yanda kusan irin haka ta faru a jihar Zamfara inda acan ma wani dan siyasa ne ya sha da kyar.